(Redirected from ƙishirwar)
Noun
f
- thirst, thirsty, parched <> jin son shan ruwa a dalilin bushewar maƙogwaro
- Synonym: ƙishi
- You're always thirsty. <> Ko da yaushe kana fama da kishirwa --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- yin azumi <> fasting.
- ƙarancin abu <> scarcity.
- matsuwa da son wani abu <> desiring and wanting