Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ɗimbin

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from ɗimbi)
  1. many, plenty
    Multilingualism has been shown to have many social, psychological and lifestyle advantages. <> An gano cewa kwarewa a harsuna da dama na da dimbin alfanu ta fuskar zamantakewa da halayya da samun damammaki a rayuwa.
    for example to reach a larger amount of food, or to find a larger group for social companionship," she says. [1] <> misali kan yadda za su kai ga samun dimbin abinci, ko gungun 'yan uwansu da za su yi huldar zamantakewa tare, " inji ta. [2]