(Redirected from Al-Ghazali: This world is like snow)
"This world is like snow exposed to sun, which continues to melt until it disappears altogether, while the next life is like a precious stone that never passes away." ~ Imam Al-Ghazali (rA) #prioritizeakhiraoverdonia via instagr.am/thedrofhearts [1]
Wannan duniyar kamar ƙanƙarar da ke shan rana ce, inda kankarar zata cigaba da narkewa har sai ta ɓace gabakiɗaya, yayin da lahira kuma kamar dutse ne mai daraja da ba zai taɓa wucewa ba ne.
Related AlGhazali Links
- Watch "Imam Al Ghazali : Rain Drop Academy" on YouTube
- Watch "President Hamza Yusuf: The Jewels of the Qur'an Session 1" on YouTube https://youtu.be/S2NiO6BRK1w
- Watch "President Hamza Yusuf: The Jewels of the Qur'an Session 2" on YouTube https://youtu.be/H8eWCDsgA6s