(Redirected from Quran/1/bismi)
- In (the) name
- bis'mi
- Da sunan
- in (the) name
- da sunan
- Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
- Da sunan Allah, Mai rahama, Mai jinƙai.
- Bismi ALLAH, Alrahman, Alrahim.
One might think, what's the difference between Ar-Rahman and Ar-Raheem. One good way to think of it is that Allah is Ar-Rahman, the most merciful who shows his mercy to His believing creation. [1]
Wani zai iya tunanin tambayar, shin, menene banbancin sunan Ar-Rahman da Ar-Raheem? Za a iya fahimtar bambancin da cewa Allah ne Ar-Rahman, wanda ke nuna rahamarSa ga halittansa mumunai.