(Redirected from Sambon)
Proper noun
Proper noun |
m
- laƙabin da ake yi wa mai suna Muhammadu. <> nickname for a person named Muhammadu.
- Namadi Sambo, mataimakin shugaban ƙasar Najeriya <> Namadi Sambo, the Former Vice President of Nigeria
- laƙabin d'a na biyu da aka haifa <> nickname or name given to the second-born child.
- Synonym: Tabari
- sunan wata iskar bori.