Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:backward

Discussion page of backward
(Redirected from Talk:backwards)

Glosbe's example sentences of backward [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar backward:
    1. Upon hearing this news, 98-year-old Eli fell backward from his seat and died.
      Sa’ad da aka gaya wa Eli wanda ɗan shekara 98 ne a lokacin wannan labarin, sai ya faɗo daga kujerarsa ta baya ya mutu. [2]

    2. The month of January was named after Janus, who had two faces —one looking forward and the other looking backward.”
      An samo sunan Janairu daga Janus, wanda yake da fuskoki biyu—ɗaya na duban gaba ɗayan kuma baya.” [3]

    3. They have become like ships without rudders, “tossed backward and forward and blown about by every breath of human teaching, . . . by the trickery and the craftiness of men.” —Ephesians 4:14, The Twentieth Century New Testament.
      Suna zama kamar jirgin ruwa da ba shi da majuyi, “waɗanda ke jujjuyawa, ta iskar kowace koyarwa, . . . bisa ga wayon mutane da makircinsu.”—Afisawa 4:14, The Twentieth Century New Testament. [4]

    4. You might feel that such questioning represents a step backward in your adolescent’s faith.
      Wataƙila, za ka ga kamar ɗanka matashi bai da bangaskiya domin ya yi waɗannan tambayoyin. [5]

    5. Hummingbirds, glittering like little winged gems, can hover like helicopters and even fly backward.
      Tsuntsu dangin marai yana walkiya kamar lu’u lu’ai, zai iya tsayawa wuri daya kamar jirgin sama mai saukar ungulu. [6]

    6. May we never, because of stubbornness or self-indulgence, reject Jehovah’s guidance and walk in our own counsels and thus become “backward in direction and not forward”!
      Saboda taurin kai ko kuma don son ra’ayinmu, kada mu ƙi umurnin Jehobah mu bi na mu shawarar don hakan zai sa mu yi ‘baya baya, ba gaba ba’! [7]

    7. Without something to hold on to, we could just slide backward.
      Idan mutum bai riƙe wani abu ba, yana iya faɗuwa. [8]

    8. I felt stuck, moving neither forward nor backward, and my relatives began giving me a very hard time about my new faith.
      Ji nake kamar na kafe, na kasa yin gaba ko baya, kuma dangina suka soma tsananta mini domin sabon addinina. [9]

    9. When Hezekiah became very sick, God gave him a sign indicating that he would recover —a shadow moving backward.
      Sa’ad da Hezekiya ya soma rashin lafiya sosai, Allah ya gaya masa cewa zai warke kuma ya nuna masa alama cewa hakan zai faru. [10]

    10. In Jeremiah’s day, Jehovah said of them: “They did not listen, neither did they incline their ear, but they went walking in the counsels in the stubbornness of their bad heart, so that they became backward in direction and not forward.”
      A zamanin Irmiya Jehobah ya ce musu: “Ba su kula ba, ba su kuwa karkata kunne ba, amma suka bi nasu shawara da taurin zuciyassu mai-mugunta, suka yi baya baya, ba su yi gaba ba.” [11]


Retrieved August 21, 2020, 10:37 am via glosbe (pid: 17631)