(Redirected from Talk:commentators)
Glosbe's example sentences of commentator [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar commentator:
- 3 Christendom’s commentators often view these words of Jesus as referring to those who have positions of responsibility among professed Christians.
3 Kiristendam masu yin sharhi sau da yawa suna ɗaukan cewa waɗannan kalaman Yesu suna nuni ga waɗanda suke da matsayi tsakanin masu da’awar cewa su Kiristoci ne. [2] - As the historians and commentators say, there has never been a time on earth like the one experienced from 1914 onward.
Kamar yadda ’yan tarihi da ’yan sharhi suka faɗa, ba a taɓa samun lokaci kamar daga 1914 har yanzu a duniya ba. [3] - Some Bible commentators have tried to link the first fulfillment of this prophecy with one of the Israelite kings or one of Isaiah’s sons.
Wasu masana sun yi ƙoƙari su nuna cewa cikar farko na wannan annabci ya faru kan wani cikin sarakunan Isra’ila ko kuma ɗan cikin ’ya’yan Ishaya. [4] - 3. (a) How have Christendom’s commentators tried to explain Jesus’ statements about the “slave”?
3. (a) Yaya Kiristendam masu yin sharhi suka bayyana abin da Yesu ya faɗa game da “bawan nan”? [5] - Many modern-day commentators assume that Paul was referring to scars received in different episodes of physical abuse during his Christian missionary activity.
Masu yin sharhi na zamani suna da’awar cewa Bulus yana nuni ne ga tabō masu yawa da ya samu a azabar da ya sha a lokacin aikin wa’azi na Kirista da ya yi a ƙasashe. [6]
- 3 Christendom’s commentators often view these words of Jesus as referring to those who have positions of responsibility among professed Christians.
Retrieved October 18, 2020, 2:43 am via glosbe (pid: 5747)