(Redirected from ambaliyar)
Noun
Jam'i |

f
- cikar kogi da ruwa ko ƙwaryar kogi ya malale gaɓar kogi.
- ...picture of a man struggling half-submerged in a flood water caused by heavy rainfall...
...da hoton da ya ɗauka na wani mutum da yake ƙoƙarin iyo cikin ruwan da ya yi ambaliya... --trt/photographer_sanimaikatanga
- ...picture of a man struggling half-submerged in a flood water caused by heavy rainfall...
- cunkoson mutane a wani wuri.
- Gari ya yi ambaliya. <> The town is flooded with people.