(Redirected from cika-saurar)
Noun
m
- wani irin tsiro mai 'ya'ya masu kacau-kacau. <> a plant with dangling fruits.
- adon da ake yi wa doki a goshi mai kacau-kacau. <> horse adornment.
- wani irin abu mai kacau-kacau wanda 'yan rawa kan sa a ƙafa.
- Synonyms: cakansami and camankashi