Toggle menu
24.1K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dabdala

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from dabdalan)

Noun

Tilo
dabdala

Jam'i
dabdaloli

f

  1. wata doguwar igiya da ake yi wa dabba talala da ita in tana kiwo.
  2. zirga-zirga
    1. To amma dai ba da ni ba a wannan dabdala yanzu domin ni kam na sha ta a da. [1][2]
Contents