(Redirected from dafarar)
Noun
f
- saliva drooling from a sick person (viewed as a sign of impending death). <> yawun haɗe da majina da ke fitowa daga bakin mara lafiya.
- wani tsiro a daji mai ruwa mai yauƙi. <> a plant found in the wild that has a thick watery substance.