Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dandaƙa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from dandaƙe)

Noun

f

  1. dukan abu mai tauri har ya zama gari. <> grind something till it becomes like flour.
  2. lallasar mutum.
  3. daka
  4. fiɗiye 'ya'yan golaken dabba.
  5. sassara ɗanyar ciyawa.

Verb

  1. lallasa wani abu mai tauri ya zama gari liɓis <> the grinding process.
  2. a daki mutum sosai ya yi laga-laga.
  3. fiɗiye namijin dabba don hana shi barbara. <> male animal castration.