(Redirected from doyar)
Noun
Jam'i |
f
- Ɗaya daga cikin cimaka mabunƙusa ƙasa, wadda ta yi kama da rogo amma ta fi rogon girma. Ana yin sakwara da ita, ko garinta a yi tuwo da shi.
- Synonyms: anige, aduru, bagwandara, ma'amfa, sakata and tulun-mowa