Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

fage

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from fagen)

Suna

Tilo
fage

Jam'i
fagage

m

  1. faffaɗan fili <> open space or area
  2. dandali <> field, area, sector, industry.
    1. Masu ruwa da tsaki a fagen fina-finan Kannywood sun dade suna kokawa kan batun satar fasaha da suka ce tana kassara sana'arsu, to ko yaushe za a kawo karshen wannan halayyar ta bera? [1]
  3. babbar gona <> a huge farm
    fagen rogo <> kola nut farm.
  4. fagen waɗari; watau wurin da ake yin saƙa <> a thread shop
  5. fagen fama; watau wurin da ake yaƙi <> battlefield
  6. fagen fyaɗi; watau wurin yin sussuka ko sharo. <> Translation needed
  7. fagen mutuwa; watau shekara sittin zuwa sama a cikin riya <> living for 60+ years, past one's prime

Homonyms