(Redirected from gajirin)
Noun
Jam'i |
m
- wani irin tuwo mara daɗi da ake yi a fada. <> tuwo which is abundant but poor in quality. (= tuwon fada.)
- wata irin ciyawa da ake saƙa zana da ita. <> A strong reed grass, stronger than iwa, used in making screens. (Similar to jimfi.)
- gajirin namiji: mutum mai himma da ƙwazo. <> A brave man supposed also to be invulnerable.