(Redirected from gantsaran)
Noun
Verb
- ɗibga ko gilla; jibga ko danƙara, musamman kaya <> to do in excess
- Luis Suarez na kasar Uruguay ya gantsara ma wani dan wasa na kasar Italiya cizo lokacin da suke kwallo a gasar cin kofin duniya. [1][2]
- Wannan ne dai karo na uku a rayuwarsa ta kwallon kafa da aka dakatar da Suarez saboda ya gantsarawa wani cizo [3]
- murguɗa baki ko wani abu <> curving of the mouth; to curve
- to renege on a debt or deal