(Redirected from ik'irarin)
Noun/Verb
Jam'i |
m
- boasting, claim, boldly declaring something (especially a crime) <> furuci na tabbata aikata abu kamar laifi.
- Shugaban kungiyar Boko Haram a Nigeria Abubakar Shekau, ya yi ikirarin cewa, garin Gwoza da suka kwace daga hannun dakarun Najeriya, a yanzu ba ya karkashin Najeriyar, ya koma karkashin daular musulunci. [1]
- (this) has led to some remarkable claims about "plant intelligence"
wannan ya haifar da kyakkyawan ikirarin cewa "tsiro na da basira," [2] - And to warn those claiming Allah to have a son. <> Kuma don a gargadi wadanda ke ikirarin cewa Allah Ya riki ɗa. --Qur'an 18:4
- Shugaban kungiyar Boko Haram a Nigeria Abubakar Shekau, ya yi ikirarin cewa, garin Gwoza da suka kwace daga hannun dakarun Najeriya, a yanzu ba ya karkashin Najeriyar, ya koma karkashin daular musulunci. [1]
- to call for, demand
- kungiyoyinsu da suke ikirarin tawaye a kasashen Nijar da Mali <> groups that had called for rebellion in Niger and Mali [3]
- stress, emphasize.