(Redirected from jin)
Verb
- listen, hear <> saurarar sauti ko amon wani abu da kunne watau kasa kunne.
- feel, sense <> sanin aukuwar wani abu a jiki kamar zafi ko sanyi ko ciwo ko yunwa
- and he sensed within himself apprehension, did Moses.
sai Musa ya ji tsoro a cikin ransa. = [ 20:67 ] sai musa ya ji tsoro a cikin ransa. --Qur'an 20:67 - their child’s experience will feel much like regular YT,
yaran su zasu ji kamar suna amfani da YT na ainahi,
- and he sensed within himself apprehension, did Moses.
- think <> gane ko fahimta
- accept <> yarda ko bi
- ya ji maganata, watau ya yarda da maganata.
- (speaking a language) understand, speak
- Ba na jin Hausa sosai, na fi jin Turanci <> I don't speak Hausa that well, I understand English much better.