(Redirected from k'abdodon)
Noun
m
- thorny shrub <> tsiro mai ƙaya
- Synonym: ƙarƙado
- a swallow bird <> wani irin tsuntsu mai kama da alallaka
swallow bird-tsuntsun kabdodo ko alallaka - what a stingy person is called in Hausa <> kirarin da ake wa marowacin mutum
- clingy child <> yaro mai bibiko; wato mai yawan ɗafe wa mahaifiyarsa.
- possibly plural for the Arabic "ƙabda" (grip or perhaps walkie-talkie radio)