(Redirected from k'amshi)
Noun
- a good pleasant smell or scent. aroma, fragrance. <> abu mai daɗin sheƙa.
- Amma duk da haka bincike ya nuna cewa wannan dama ta jin kanshi tana iya tasiri a kan tunani da dabi'ar mutum. [1] <> But research shows that smells can have a powerful subconscious influence on human thoughts and behaviour. [2]
- who studies how volatile molecules contribute to flavour, [3] <> wadda ke nazari a kan yadda kwayoyin halitta na sinadarai ke taimakawa wajen samar da dandano, [4] = wadda ta gudanar da nazari (bincike) a kan yadda tartsatsi (ruguntsimin) sinadarai ke haifar da kamshi (ko wari), [5]
- Ƙamshi is another way of spelling ƙanshi.