Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙarfe

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from k'arfen)

Suna

Tilo
ƙarfe

Jam'i
ƙarafuna or ƙarafa

Singular
metal

Plural
metals

m

  1. metal, steel
  2. time, o'clock. Ana rubuta shi ko faɗa ta haka: ƙarfe + lokacin + (a.m.) na safe ko (12 - 5 p.m.) na rana ko (6 - 11p.m.) na yamma ko na dare.
    ƙarfe nawa ne? <> what time is it?
    ƙarfe uku <> 3 o'clock or 3am/pm

Google translation of ƙarfe

Iron, metal.

  1. (noun) metal <> ƙarfe;