(Redirected from k'arin gishiri)
- exaggeration, hyperbole; embellish, a stretch
- And he would avoid sensationalized or unconfirmed reports [1]
Ba zai dace ya riƙa yaɗa labarai da aka ƙara gishiri ko kuma waɗanda ba a san ko gaskiya ba ne. [2] - Bayo Onanuga wanda fitaccen ɗan jarida ne ya ce, wadanda suka sha kaye a zaben 2015 ne suke kara gishiri, suna zuguguta irin wahalar da ake fama da ita a lokacin mulkin Buhari. [3]
- And he would avoid sensationalized or unconfirmed reports [1]