(Redirected from k'asidu)
- articles, magazines, booklets, papers.
- Dukkan su sun gabata da kasidu <> Both of them presented papers [1]
- Kawu Nikolai ya fara da cewa: “Wata rana a shekara ta 1941, yayana Ivan ya kawo wasu mujallun Hasumiyar Tsaro da littattafan nan The Harp of God da The Divine Plan of the Ages da kasidu da dama. <> Uncle Nikolai begins: “One day in 1941, my older brother Ivan brought home the books The Harp of God and The Divine Plan of the Ages, some Watchtower magazines, and several booklets. [2][3]
- Duk wanda ke da halin hawa yanar gizo na iya rubutawa da kuma gyare-gyare ƙasidu a shafin Wikipedia. <> Anyone with internet access can write and make changes to Wikipedia articles. [4]