(Redirected from k'azafin)
m
- false accusation, ascription. <> laƙa wa mutum laifi ko sharri.
- evil words are for evil men, and evil men are [ subjected ] to evil words. and good words are for good men, and good men are [ an object ] of good words. those [ good people ] are declared innocent of what the slanderers say. <> su ne waɗanda ake barrantawa daga abin da (masu ƙazafi <> accusers) suke faɗa kuma suna da gafara da arziki na karimci. = su ne ba su da laifi game da wadannan zargi. kuma suna da gafara da arziki na karimci. qa'idodin zaman tare na ibada --Qur'an 24:26