(Redirected from k'ofofi)
Noun
- The plural form of ƙofa; more than one (kind of) ƙofa. <> doors, pathways, access.
- pharaoh said, o haman, build for me a lofty building so that i may gain access <> kuma fir'auna ye ce, "ya hamana! ka gina mini bene, dammanina za ni isa ga ƙofofi." = [ 40:36 ] fir'auna ye ce, "ya hamana, ka gina mini bene, in kai ga qofofi." --Qur'an 40:36
- Gidan na da ƙofofi guda huɗu. <> The house has four doors.
- announced it had built a morgue with a warning system and refrigerator doors that could be opened from the inside. <>ta ba da sanarwar kera macuware mai nakararwa da kofofin sanyaya gawa da ake iya bude su daga ciki. --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead