(Redirected from k'orama)
Noun
f
- ƙaramin kogi. <> a small channel of water such as a lake or river or stream.
- Yana kama da itacen da yake a gefen ƙorama, Yakan ba da 'ya'ya a kan kari, Ganyayensa ba sa yin yaushi, Yakan yi nasara a dukan abin da yake yi.
They are like trees planted along the riverbank, bearing fruit each season. Their leaves never wither, and they prosper in all they do. --Psalms 1:3 NLT [1]
- Yana kama da itacen da yake a gefen ƙorama, Yakan ba da 'ya'ya a kan kari, Ganyayensa ba sa yin yaushi, Yakan yi nasara a dukan abin da yake yi.