(Redirected from k'unci)
m
- hardship, difficulty
- Allah intends for you ease and does not intend for you hardship <> Allah Yana nufin sauƙi gare ku, kuma ba Ya nufin tsanani gare ku = ALLAH na so Ya sauƙaƙa muku, ba ƙunci ba --Qur'an 2:185
- constricted, narrowness <> matsi, matsatsi
- Gida ya yi musu ƙunci <> The house has constricted them. = The house is too small for them.
- from the narrowness of worldly life to the vastness of this worldly life and the Hereafter.<> daga k'uncin duniya zuwa ga yalwarta. --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind
- ƙuncin zuciya, yin fushi <> having a bad temper, being angry.
- ƙuncin akuya; watau gajeriyar kuɓewa
- Synonym: kuruskuɓa
- See also kunci