(Redirected from k'ura)
Pronunciation
Noun
Jam'i |

f
- barbaɗin ƙasa wanda ya tashi sama. <> dust, debris.
- Synonym: ƙurra
- rigima ko hargitsi <> chaos, turmoil, uproar.
- Zaben 2023: Abin da 'yan Najeriya suke cewa game da ƙurar da Tinubu ya tayar a jam'iyyar APC <> 2023 Elections: What Nigerians are saying about the chaos inside APC sparked by Tinubu's comments. --bbchausa_verticals/100_zaben_2023 sharhin Tinubu kan Buhari
- rakaɗi ko hayaniya. <> noise, rumbling.