(Redirected from k'wak'ula)
Verb
- exposing or disclosing
- zaƙulo ko fito da wani abu daga wani lungu da yatsa ko da wani maƙalutu <> to pick, digging up something from a small area
- Yara sun cika ƙwaƙulo hancinsu <> Kids tend to pick their nose often
- Me ya sa muke kwakwalar hancinmu? [1] <> Why do we pick our nose? [2]