(Redirected from k'wala)
Verb
- to call out loudly
- Sai ɗan’uwan da ya ba mu masauki ya fara ƙwala kira, yana cewa “’yan’uwa!” <> Suddenly, our host began to call out in a loud voice, “Brothers!”
- Ka yi tunanin yadda birnin ya yi shuru yanzu da kowa ya koma gida, kuma suna ta ƙwala ihu da sunan ɗansu. <> Imagine how empty and strange the city seemed to them now as they paced the streets, calling out their son’s name.
- Mun ƙwālā̀ musù kirā̀ <> We called them in a loud voice
- ƙwālà kūkā <> cry out [1]
- ƙwālà wāƙā̀ <> Burst into song, singing.
Noun
- Bulb of water-lily