(Redirected from k'yank'yami)
Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Meaning of ƙyanƙyami
- words like "yucky", showing disgust.
- Farfesa Modi ta ce, "lokacin da muka tambayi wasu yara da kungiyoyin matasa game da tunaninsu a kan shayarwa, mun yi mamaki matuka, kuma gaskiya ran mu ya baci, saboda yadda suke amfani da kalamai na kyankyami." [1]
"When we asked groups of children and young people what they thought about breastfeeding, we were really surprised — and a little bit upset — to hear the word 'yucky' being used by them," Modi told the BBC. [2]