(Redirected from k'yank'yasa)
Verb
- yin kwanci, musamman na tsuntsaye don fasa k'wai 'ya'ya su fito. <> to hatch from an egg.
- The chicks were raised from hatching with five objects [1] <> An samar da 'yan tsakin ne ta hanyar kyankyasa da abubuwa biyar [2]
- ɓare
- labarta
- rage garwashi ga itacen da ke cin wuta.