Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

ƙyashi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from k'yashi)

jealousy, envy

Noun

m

  1. kishin da mutum yake nunawa idan wani ya sami wani abu.
    Yawan amfani da shafukan zumunta yana sanya ƙyashi [1]
    Mece ce matsalar jama’a ne? Kyashi ne kawai. Na ce kyashi ne. --Bola Tinubu in a BBC Interview
  2. kiyashi ko ƙyafirfita.
Contents