(Redirected from kunamar)
Etymology
Along with Gwandara kurami, borrowed from Benue-Congo.
Noun

kùnāmā̀ f (plural kùnā̀mū, possessed form kùnāmàr̃)
- scorpion
- Synonym: duwu
- ga kunama nan tayi lamo a jikin wandon inda ace da tsautsai ya saka [1]
- Ko kuwa idan ya roƙi ƙwai, ya ba shi kunama? <> Or if he also asks for an egg, will hand him a scorpion? [2]
- A nan Nicaragua, za ka ga laƙabin mahaukatan direbobi a rubuce a gilashin mota, kamar su: Mai Nasara, Kunama, Mesa, ko kuma, Maharbi. <> Here in Nicaragua, you can see clearly marked on bus windshields the nickname of the aggressive driver: Conqueror, Scorpion, Python, or Hunter. [3]
- trigger [4]