Toggle menu
24K
665
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

lilo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from lilon)

Noun

Tilo
lilo

Jam'i
babu (none)

m

  1. igiyar da yara ke ɗaurawa a reshen ice ko wasu turaku su sa mata mazauni su hau su zauna a kai ana tura su.
  2. wani irin zare na suluki mai ƙarfi wanda ake shirin carbi ko wani abu da shi.
  3. A small, low plant with edible berries. (= (Kazaure.) bilo; (Had.) tabila; (G.) 'dan loma.)

Verb

  1. to sway, swaying, swinging back and forth dangling.
    In Mogadishu, girls swing together at an Eid funfair in the Somali capital.
    A nan kuma Mogadishu ne, yara mata na wasan lilo mai shillo a ranar Idi a Somalia. --bbchausa verticals/pics
  2. Going to and fro, wandering about from place to place. (= gilo.)