Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

mafyaɗi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from mafyadi)

Noun

Tilo
mafyaɗi

Jam'i
mafyaɗai

m

  1. icen da ake gicciyawa tsakanin gwafanni domin ya riƙe rumbu ko wani abu.
  2. sandar da ake dukan amfanin gona da ita a fitar da ƙwaya, kamar su gyaɗa ko dawa.
Contents