Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

makawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from makawar)

f

  1. doubt, failure, uncertainty <> abin da zai kawar da wani abu
    Without fail <> Ba makawa.
    I will no doubt be there. <> Ba makawa zan zo.
  2. escape, resistance, avoidance <> ikon iya kaucewa da kuma tsere wa wahala.

Glosbe's example sentences of makawa

  1. makawa. <> Inevitably, a way, a, consequences, hopeless, inescapable, inevitable.
    1. Kashe aure, cikin shege, cututtuka daga jima’i, da kuma rashin yarda ko kuma daraja—dukan waɗannan abin baƙin cikin da za su iya kasancewa sakamakon da ba makawa ne na zunubi. <> Divorce, unwanted pregnancy, sexually transmitted disease, loss of trust or respect—all of these may be the sad, unavoidable consequences of sin.
    2. Ko ma haka ne, kada ka ga cewa yanayinka ba shi da wata makawa. <> Even so, please do not conclude that your situation is hopeless.
    3. Za a iya a sha kan irin wannan zalunci, ko kuma dai rashawa da ba ta da makawa? <> Can this type of oppression be overcome, or is corruption inescapable?
    4. Jehobah ya amsa: “Bi sawunsu: gama hakika za ka ci masu; ba makawa kuma za ka sāke karɓo su duka.” <> Jehovah replied: “Go in chase, for you will without fail overtake them, and you will without fail make a deliverance.”
    5. Waɗanda suka fi shan wuya daga Rashawa da ɓarnanta na tattalin arziki da yawa sune matalauta, abin da babu makawa—waɗanda ba su da shi balle su ba wani cin hanci. <> Inevitably, the ones who suffer most from corruption and the economic devastation it spawns are the poor—the ones who are rarely in a position to bribe anyone.
    6. Akwai makawa kuwa? <> Is there a way out?
    7. (Galatiyawa 6:7, 8) Domin wannan Allah ya ba da wannan kwatanci sarai na sakamako mara makawa na ƙin dokokinsa da kuma yasar da bauta ta gaskiya. <> (Galatians 6:7, 8) For this reason Jehovah graphically described the inevitable results of disregarding his commandments and abandoning true worship.
    8. 5 Za mu iya ƙarfafa tsoronmu da kuma ƙiyayya ga abin da ke mugu ta wajen bincika mummunan sakamako da babu makawa da zunubi yake kawowa. <> 5 We can reinforce this wholesome fear and hatred for what is bad by considering the harmful consequences that sin inevitably brings.
    9. Da yake muna bauta wa Allah tare, babu makawa cewa jayayya za ta taso a wasu lokatai.—Romawa 12:10; Filibbiyawa 2:3. <> Since we are serving God in close association, it is inevitable that friction will develop at times.—Romans 12:10; Philippians 2:3.

[17-08-13 17:25:33:861 EDT]