(Redirected from masanan)
Hausa
Noun
- The plural form of masani; more than one (kind of) masani. The plural form of masaniya; more than one (kind of) masaniya. <> knowledgeable persons, experts, scholars.
- Masana sun ce dole ce ta sa Nigeria cin bashi [1]
- Kuma kullum su rinka saurara da basira, irin maganganun da masana suke gaya masu a kan al’amura. <> and they always listen carefully to what the experts say about certain kinds of medicines. --UMD_NFLC_Hausa_Lessons/18_Correcting_Medical_Mistakes
- Waɗanda ake wulakantawa a hakikanin gaskiya za su kai kusan kashi 10, in ji masana. <> The true figure may be closer to 10 percent, experts say. [2]