(Redirected from mayar)
Verb
- ninka ko riɓanya.
- mai da <> to return, replace.
- haya
- canji ko gaje
- Ya maya wurin Audu. <> He renewed Audu's place.
- YESU yana gaya wa Nikodimu muhimmancin maya haihuwa, wanda yake yinta, manufarta da kuma yadda maya haihuwar take faruwa. <> JESUS spoke with Nicodemus not only about the importance, cause, and purpose of the new birth but also about the means by which the new birth occurs. [1]
Noun
mā̀yā m (possessed form mā̀yan)