Toggle menu
24.2K
670
183
158.7K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

mazaɓa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from mazaba)

Noun

Tilo
mazaɓa

Jam'i
mazaɓai or mazaɓu

f

  1. wurin yin zaɓe <> an election place, poll.
  2. menu
  3. wurin da ake wakilta a siyasance.
    Audu ɗan mazaɓar Nasarawa ne.
  4. kyakkyawan hali. <> good manners.
    Ba shi da mazaɓa. <> He has no manners.
Contents