(Redirected from nomar)
Noun
Jam'i |
m
- farming <> karta ƙasa da ta da kunya don gyaran shuka.
- sana'ar shuka amfanin gona don ci ko sayarwa.
- ya iya noma: wato isowar mutum daidai lokacin da ake cin abinci. <> showing up right on time to eat.
Verb
- to farm, to plant <> karta ƙasa da fartanya don raba shuka da haki.
- shuka kayan amfanin gona.
- Bana ya noma dawa da yawa.