(Redirected from odan)
Suna
f
- order, law <> umarni ko doka
- wata yarjejeniya da ake ƙullawa don aiko kaya, musamman daga waje mai nisa
- ya yi odar mota daga Turai <> He ordered a car from Europe
- ɗauri a kurkuku <> being locked up in jail, being jailed