(Redirected from rak'was)
Interjection
- kalma mai nuna ƙarar karyewar busasshen abu. <> cracking sound of something dry.
- kalma mai nuna ƙarar mahaɗar ƙashi, musamman saboda gajiya. <> expresses the cracking sound of the bones and knuckles.
Noun
m
- ƙarar karyewar abu busasshe.
- f tabarma wadda aka haɗa bakinta aka saƙe maimakon a ɗinke da kaba.