(Redirected from sarakutar)
Noun
Jam'i |
f
- dangantakar da ke tsakanin miji ko iyayensa da iyayen matarsa. <> The relationship between 'in-laws'.
- dangantakar da ke tsakanin mata ko iyayenta da iyayen mijinta wadda ake jin kunyar juna.
- Allah Madaukakin Sarki yana cewa cikin suratun Nisaa'i aya ta 36-37: ((Ku bauta wa Allah kada ku masa shirkan kome, sannan ga Iyaye biyu ku kyautata matukar kyautatawa, hakanan ga Ma'abuta kusanci, da Marayu, da Miskinai, da Makusanci ta hanyar sarakuta , da Makwabci, da Abokin zama (miji, ko mata, ko aboki) da abin da hannayen damanku suka mallaka, lalle Allah ba Ya son wanda ya kasance mai nuna yanga da alfahari. [1]