(Redirected from sarayan)
Verb
- ɓata ko lalace. <> tarnish, mess up, soil
- k'arfinsa ya sarai/saraya. <> his strength failed him.
- kuma abin da suka aikata a cikinta duniyar ya saraya [1]
- Da kuma ya kasance haka ne da lada da azaba sun zama wasa, da kuma alkawari da narko sun saraya [2]
- yafe wani abu musamman haƙƙi;
- ya sarayar da hakkinsa.
- Sai dai idan wadanda suka wadatar sun dauki nauyin yi, to ya saraya daga kan sauran musulmai [3]
Noun