(Redirected from shud'e)
- blue
- An argument for buying a red car is that it would look cooler than a blue one. <> Dalilin siyan jan mota shi ne saboda za ta fi ta shuɗe kyau.
- pass by
- Synonym: wuce
- and when they passed by them, they would exchange derisive glances. <> kuma idan sun shuɗe su sai su dinga yin zunɗe. = [ 83:30 ] idan suka wuce su, sai su dinga yin zunde. --Qur'an 83:30