Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

taɓeniya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from tabeniya)

f

  1. yin aikin da yake buƙatar zirga-zirga da yawa. <> busywork.
  2. tafiya a hankali irin ta masu ƙiba, ko mutumin da ya gaji. <> sluggish slow walk like that of someone overweight, tired, or lethargic.