Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tafki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from tafkin)

Noun

Tilo
tafki

Jam'i
tafkuna or tafkuna

Singular
pond

Plural
ponds

Singular
lake

Plural
lakes

  1. makeken wurin da ruwa kan taru ya daɗe. <> a pond or lake. a pool.
    1. Think of the many good things Jehovah has provided for our enjoyment, such as beautiful mountains, forests, lakes, and oceans.
      Ka yi tunanin abubuwa masu kyau da yawa da Jehovah ya yi tanadinsu don mu more, kamar su duwatsu masu kyau, kurmi, tafki, da kuma teku. [1]

    2. What commotion there must have been as thousands of people made their way to the pool or pools in and around Jerusalem to be baptized in the name of Jesus, the man who had been impaled as a criminal some 50 days earlier! —Acts 2:41.
      Lalle an yi hayaniya kam, lokacin da dubban mutane suka je tabki ko kuma tabkuna a ciki ko kuma wajen Urushalima domin su yi baftisma cikin sunan Yesu, mutumin da aka rataye kamar mai laifi kwanaki 50 da suka gabata.—Acts 2:41.
Contents