(Redirected from takaitacce)
- taƙaitacce, takaitacciya f
- that even a limited amount of exposure to the living birds [1] <> ta yadda takaitacciyar hulda da wadannan tsuntsaye [2]
- Chickens have a strong grasp of numerical tasks from a young age, even if they have limited experience, says Rugani. [3] <> Kaji na da basirar fahimtar kidayar lissafi tun sa'adda suka dan tasa, kodayake takaitacciya ce, a cewar Rugani. [4]
- iyakantacce
- Fair Use shine rukunan a cikin dokar Amurka wanda ke ba da izinin iyakantaccen amfani da kayan haƙƙin mallaka ba tare da samun izini daga mai haƙƙin mallattecin ba. [5]
Fair use is a doctrine in United States law that permits limited use of copyrighted material without having to first acquire permission from the copyright holder. [6]
- Fair Use shine rukunan a cikin dokar Amurka wanda ke ba da izinin iyakantaccen amfani da kayan haƙƙin mallaka ba tare da samun izini daga mai haƙƙin mallattecin ba. [5]