(Redirected from tik'a)
Noun 1
f
- abincin da dabba take dawowa da shi tana tantaunawa bayan ta gama cin abincin.
- abincin da bai gama amfani ba da ke cikin kayan ciki.
- abin da aka kwashe duk wani mai amfani daga jikinsa ko mutum marasa mazakuta.
- Synonym: fanko
Noun 2
f
- shigar mutum ko dabba da sanda ko wani abin duka.
Verb 1
Verb 2
- shirga
- Ya tiƙe shi da sanda.
- duka ko bugu. <> a hit or beating or pounding.
- Ya sha tiƙa. <> He took a beating.
- zalunta. <> being unjust.